Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Mata Fiye Da Dubu 10 Da Cutar Yoyon Futsari Ta Kama Suka Samu Warkaswa A Asibitin Jankwano Dake Jos

Asibitin Jankwano wanda kuma shi ne asibitin koyaswa na Jami'ar Bingham ya warkar damata fiye da dubu 10 cutar yoyon futsari tare da koyas dasu sana'o'i daban daban tare da tallafa masu da jari da kayan aiki

A Jos babban birnin jihar Filato asibitin Jankwano ya yiwa mata tiyata kuma ya samu warkas da mata fiye da dubu 10 da suka kamu da cutar yoyon futsari

Domin Kari

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG