Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Mataimakin Shugaban Kasa Pof Yemi Osinbajo Ya Kaddamar Da Dokar Yancin Mararsa Lafiya

A yau ne 31 ga watan yuli 2018, Mataimakin Shugaban Kasa Prof Yemi Osinbajo, tare da hadin gwiwar hukumar lafiya ta kasa sun kaddamar da wani sabon shirin da zai baiwa mararsa lafiya dokar yanci,domin inganta harkar lafiya a kasar.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG