Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Matar Shugaban Najeriya Ta Maida Martani Akan Jita Jitar Mijinta Zai Sake Aure

A cikin ‘yan kwanakin nan ne kafofin sada zumuncin ‘yan Najeriya suka karwade da jita jitar shugaba Muhammadu Buhari na shirin kara aure. Haka zalika cikin jita-jitar da aka dinga yadawa har da bayanan cewa uwar gidan shugaban Hajiya Aisha Buhari ta yi yaji.

Photo: Hassan Maina Kaina (VOA)

XS
SM
MD
LG