Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

MATASA A DUNIYAR GIZO: Kasuwanci Ta Kafafen Sada Zumunta Na Yanar Gizo, Fabrairu 21, 2021


Shamsiyya Hamza Ibrahim

A cikin shirin zamu tabo batutuwa da su ka jibanci yadda matasa ke mu’amala da kafafen sadarwa na yanar gizo don baje kolinsu, fasaharsu da kuma baiwar da Allah ya ba su da nufin nema wa kansu mafita.

please wait

No media source currently available

0:00 0:06:03 0:00


Dubi ra’ayoyi

XS
SM
MD
LG