Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

MATASA A DUNIYAR GIZO: Rawar Da Matasa Ke Takawa A Shafukan Sada Zumunta Wajen Ci Gaban Al'umma, 23 Mayu, 2021


Shamsiyya Hamza Ibrahim
Shamsiyya Hamza Ibrahim

Shirin "Matasa A Duniyar Gizo" na wannan mako, ya yi nazari ne kan irin rawa ko tasirin matasa a shafukan sada zumunta wajen samar da ci gaban al’umma a fannonin da suka shafi tsaro, shugabanci da dai saurasu. A yi sauraro lafiya.

MATASA A DUNIYAR GIZO - Rawar da Matasa Ke Takawa A Shafukan Sada Zumunta - 6'00
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:00 0:00


XS
SM
MD
LG