Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Matasa a Duniyar Gizo: Yadda aka gudanar da tarurrukan yakin neman zaben shugaban kasar Amurka ta Intanet


Madina Maishanu

Shirin matasa a duniyar gizo kan yadda aka gudanar da tarurrukan yakin neman zaben Amurka ta yanar gizo. Mai fashion baki kan al'amurran siyasar Amurka mallam Hassan Jibia ne bakonmu na yau.

Saurari cikakken shirin a cikin sauti.

Matasa a Duniyar Gizo, 30 Agusta, 2020.
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:06 0:00Facebook Forum

XS
SM
MD
LG