Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

MATASA A DUNIYAR GIZO: Yadda Ya Kamata Matasa Su Yi Amfani Da Shafukan Sada Zumunta A Lokacin Zabe, Yuli 10, 2022


Shamsiyya Hamza Ibrahim
Shamsiyya Hamza Ibrahim

A lokuta da dama, 'yan siyasa kan yi amfani da matasa wajen cin zarafin abokanan hamayya a shafukan sada zumunta, lamarin da ka iya jefa su cikin matsaloli da dama.

Shirin ya duba yadda matasa za su yi amfani da dandali mabanbanta na kafafen sada zumunta wajen bayyana ra'ayoyinsu ko zabinsu na dan takara ko jam'iyya gabanin zabe, lamarin da ka iya janyo rarrabuwar kawuna da tashin hankali a Najeriya. A yi sauraro lafiya.

MATASA A DUNIYAR GIZO: Yadda Ya Kamata Matasa Su Yi Amfani Da Shafukan Sada Zumunta A Lokacin Zabe - 3'37"
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:38 0:00

XS
SM
MD
LG