Wasan paifs ya shigo Najeriya kimanin shekaru dari da suka wuce kuma wasa ne na kwallon hannu da kan jawo dubun dubatan mutane kallo a yankunan Najeriya.
Matasa a Katsina da Kano Suna Yawan Yin Wasan Paifs
1
A youth watches a game of Eton Fives on a court styled based on an English public school's chapel, at a park in Katsina.
2
People watch as youths play a game of Eton fives in a court in Katsina.
3
Youths play Eton fives game in a court in Kano.
4
Youths play the Eton fives game in a court in the city of Katsina.