Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

MATASA A YANAR GIZO: Waiwaye Kan Hanyoyin Da Suka Kamata Matasa Su Bi Yayin Rubuce Rubuce A Shafukan Sada Zumunta - Disamba 17, 2022


Shamsiyya Hamza Ibrahim
Shamsiyya Hamza Ibrahim

Shirin ya yi waiwaye kan hanyoyin da suka kamata matasa u bi yayin rubuce rubuce a shafukan sada zumunta dama yadda za su bayyana ra'ayoyinsu ko zabinsu na dan takara ko jam'iyya gabanin babban zaben Najeriya na 2023, la'akari da yadda akasin hakan ka'iya janyo rarrabuwar kawuna da tashin hankali a kasar.

Saurari shirin a sauti:

MATASA A DUNIYAR GIZO EPISODE 96.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:14 0:00
XS
SM
MD
LG