Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Matasa Wajen Miliyan 21 Basu Da Aikin Yi A Najeriya

Ma'aikatar Kididdiga a Najeriya ta fitar da wasu sababbin alkaluma da ke cewa adadin matasa marasa aikin yi a kasar ya karu daga miliyan 17.6 zuwa 20.9 a 'yan watannin kadan.

Mininstan Matasa da Wasanni na Najeriya, Solomon Dalung Photo: Medina Dauda (VOA)

XS
SM
MD
LG