Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Matashi Dan Shekara 15 Da Ya Kware a Fannin Zane-zane A Kano


Matashi Dan Shekara 15 Da Ya Kware a Fannin Zane-zane A Kano
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:22 0:00

Abdullahi Garzali Abdullahi, yaro ne dan shekara 15 da Allah ya ba baiwar iya zane-zane a birnin Kanon Najeriya inda yakan nuna fikirarsa a wannan fanni tamkar wani babban mutun da ya yi karatu mai zurfi. Rahoton Baraka Bashir, Kano.

XS
SM
MD
LG