Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Mazauna Wasu Sassan Birnin Maiduguri A Najeriya Na Ci Gaba Da Kokawa Da Rashin Wutar Lantarki

Mazauna Wasu Sassan Birnin Maiduguri A Najeriya Na Ci Gaba Da Kokawa Da Rashin Wutar Lantarki
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:38 0:00

Mazauna wasu sassa na birnin Maiduguri a jihar Borno a Arewacin Najeriya na ci gaba da kokawa da rashin wutar lantarki, tun bayan da mayakan Boko Haram suka lalata wasu turakun lantarkin.

XS
SM
MD
LG