Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: ‘Yan Najeriya na ci gaba da yin tsokaci kan alkawuran da shugaba Buhari ya yi na shawo kan kalubalen da kasar ke fuskanta a 2022

TASKAR VOA: ‘Yan Najeriya na ci gaba da yin tsokaci kan alkawuran da shugaba Buhari ya yi na shawo kan kalubalen da kasar ke fuskanta a 2022
please wait

No media source currently available

0:00 0:30:00 0:00

A cikin shirin na wannan makon hare-haren da mayakan Boko Haram suka dinga kaiwa makarantu a Maiduguri, ya kawo koma baya a harkar ilimin yara. A wani bangare na farfado da harkar ilimin, gwamnatin jihar Borno ta shiryawa malamai wani shirin horaswa a Maiduguri, da wasu rahotanni

XS
SM
MD
LG