Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

MDD: Ta Yi Gargadi Kada A Bar Zirin Gaza A Bude Domin Kada Rikici Ya Barke


Babban Sakataren MDD Antonio Guterres

Sanadiyar wasu matsaloli da suka hada da rashin aikin yi da rashin abinci a Zirin Gaza tawagar Majalisar Dinkin Duniya tayi gargadin kada a bar zirin hakan nan hankade domin a gujewa barkewar rikici

Tawagar Majalisar Dinkin Duniya, MDD dake aikin wanzar da zaman lafiya a gabas ta tsakiya, tayi gargadi a jiya alhamis cewa muddin aka bar zirin gaza haka nan hankade to rikici na iya ballewa don haka akwai bukatar kar a barshi a bude.

‘’Ba shakka zirin na gaza yana kan hanyar shiga matsala, domin yanzu haka da muke magana sakamakon matsin lamba akan abubuwan dake da nasaba fashewa, hadi da rasahin samun ayyukan jin kai da suka dace, da rashin tsaro hadida al’amurran dake da alaka da siyasa” saka haddasa hakan inji

Sakataren kwamitin sulhu na MDD Nickkolay Mladenov ne yake wannan kalamin sailin da yake wa taron wata-wata na kwamitin bayani akan rikicin Palestine da Israela.

Yace idan wani rikici tsakanin Hamass da Israela ya sake barkewa ba shakka hakan zai kawo mummunar koma baya ga Falesdinawan dake zirin Gaza, Yace Amurka ta jima da daukar Hammas a matsayin ‘yan taadda das uka jima suna taadanci a yankin na zirin Gaza, domin Falesdinawa da suka haura miliyan 2 suke zaune a Gazan cikin mummunar yanayin talauci.

Gaza dai ta jima tana fama da rikici iri daban-daban har sau hudu a cikin shekaru 12

Facebook Forum

Laftanar Janar Farouk Yahaya

Makasan Sheikh Goni Aisami Sun Bata Sunan Sojin Najeriya – Laftanar Janar Farouk Yahaya
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:11 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Shin da gaske NNPP ba ta yi wa Shekarau adalci ba?

Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG