Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Mike Pence Ya Jinjinawa 'Yan Sama Jannatin Farko a Duniya

Gwamnatin ta Trump ta kaddamar da wani shiri na sake komawa duniyar ta wata a shekarar 2024 da nufin sauka a duniyar Mars a karon farko nan da shekarar 2033.

A wannan hoto da aka dauka a jihar a Florida, a ranar 16 ga watan Yulin, 1969. Neil Armstrong yana yin ban kwana da jama'a yayin da suke shirin jirign da zai kai su duniyar wata Photo: Reuters

Gwamnatin ta Trump ta kaddamar da wani shiri na sake komawa duniyar ta wata a shekarar 2024 da nufin sauka a duniyar Mars a karon farko nan da shekarar 2033.

XS
SM
MD
LG