Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa
Alhaji Ibrahim Usman Jibrin

Ministan Muhalli Ya Yi Murabus a Najeriya

A farkon watan nan aka zabi Jibrin a matsayin wanda zai maye gurbin Sarkin Nasarawa, Alhaji Hassan Ahmed Abubakar II, wanda ya rasu a farkon watan Nuwamba.

Alhaji Ibrahim Usman Jibrin Photo: Citizen journalist

XS
SM
MD
LG