No media source currently available
Ministan Tsaron Nijar Kalla Moutari ya yi karin bayani kan harin ta'addancin da aka kaiwa sojojin kasar a kauyen Balley Beri a kusa da Tongo Tongo a cikin makon da ya gabata da ya yi sanadin mutuwar sojojin kasar 29.
Dubi ra’ayoyi
Facebook Forum