Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Mun Dauki Tsauraran Matakai Don Kare Rayuka Da Lafiyar Masu Yi Wa Kasa Hidima – Darakta Janar NYSC

Mun Dauki Tsauraran Matakai Don Kare Rayuka Da Lafiyar Masu Yi Wa Kasa Hidima – Darakta Janar NYSC
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:10 0:00

Yayin da matsalar tsaro a Najeriya ke dada muni, hukumar kula da harkan bautar kasa na wadanda suka kammala karatun jami’a a Najeriya NYSC ta bayyana cewa, ta dauki tsauraran matakai wajen kare rayuka da lafiyar masu yi wa kasa hidima.

XS
SM
MD
LG