Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

“Mun Sa Kudin Fom Naira Miliyan 100 Don Maganin ‘Shaidanu’– Shugaban APC


 “Mun Sa Kudin Fom Naira Miliyan 100 Don Maganin ‘Shaidanu’– Shugaban APC
please wait

No media source currently available

0:00 0:05:42 0:00

Shugaban jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya, Sanata Abdullahi Adamu ya ce sun sanya kudin fom na takarar shugaban kasa a kan Naira miliyan 100 saboda shugaban Najeriya ba tasha ba ne, sannan kuma yawan kudin zai takawa ‘shaidanu’ masu son kawowa jam’iyyar matsala birki.

XS
SM
MD
LG