Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Mun Yi Rashin Sa'adatu Mohammed Fawu, Disamba 3, 2014

Allah Yayi ma wakiliyarmu, Sa'adatu Mohammed Fawu rasuwa jiya talata da misalin karfe 11 na dare a Abuja. Allah Ya jikanta da rahama.

Mun Yi Rashin Sa'adatu Mohammed Fawu.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG