Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa
Jami'an tsaro suna sintiri a wurin da aka kai hari a El Paso, jihar Texas, 3 ga watan Agusta, 2019.

Mutane Da Dama Sun Mutu a Harbin-Kan-Mai-Uwa-Da-Wabi a Amurka

Kakakin ‘yan sandan yankin, Sergeant Enrique Carrillo, ya ce an kama wani mutum da ake zargi da kai harin.

Jami'an tsaro suna sintiri a wurin da aka kai hari a El Paso, jihar Texas, 3 ga watan Agusta, 2019. Photo: AFP

Kakakin ‘yan sandan yankin, Sergeant Enrique Carrillo, ya ce an kama wani mutum da ake zargi da kai harin.

XS
SM
MD
LG