Wani jirgin ruwa dauke da mutane sama da 60 ya kife akan hanyarsa ta zuwa cin kasuwa a garin Zumba dake cikin karamar hukumar Shiroro dake cikin jihar Niger.
Wakilin Sashen Hausa a jihar, Mustafa Nasir Batsari yace mutane 4 kawai aka iya cetowa lokacin da lamarin ya faru.
Hatsarin ya auku tun a yammacin Asabar amma ba a samu sanar da jami’ai ba sai a ranar Lahadi, saboda matsalar karancin hanyoyin sadarwa a yankin.
Mustafa Nasiru Batsari na dauke da karin ba
Facebook Forum