Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Mutanen Thailand Zasu Tilastawa Gwamnatin Sojin Kasar Ta Gudanar Da Zabe


Gangamin tilastawa Firayim MinistanThailand Prayuth Chan-ocha ya gudanar da zaben mayar da kasar mulkin dimokradiya.
Gangamin tilastawa Firayim MinistanThailand Prayuth Chan-ocha ya gudanar da zaben mayar da kasar mulkin dimokradiya.

Dubban 'yan sandan Thailand na shirin yin taho mu gama da 'yan kasar da suka lashi takobin yin gangamin tilastawa gwamnatin sojin kasar ta gudanar da zabe domin kasar ta koma mulkin dimokradiya

A Thailand dubban 'Yansandan kasar ne suke sintiri kan titunan birnin Bangkok, yayinda masu zanga zanga suke shirin yin maci domin tilastawa sojojim kasar su gudanar zabe.

Duk da haramta ko wani irin gangami na siyasa, masu zanga zanga sun hallara domin tunawa da cikar shekaru 4 bayan juyin mulkin da sojoji suka yiwa gwamnatin Yingluck Shinawatra ranar 22 ga watan Mayu shekara ta 2014.

Firayim Minista Prayut Chan-O-Cha, wanda shine babban hafsan hafsoshin kasar lokcinda suka kifar da gwamnatin, yace za'a gudanar da zabecikin watan Febwairun badi, sai dai masu zanga zangar sun ce basu da tabbas kan jadawalin zaben da sojojin suka shirya, saboda haka suna so a yi zaben cikin watan Nuwamba. Sojojin sun sha jinkirta zaben, wadda da farko suka ce za'a yi cikin shekara ta

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG