Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Na'urar True Spec Na Gane Jabun Magani Da Mai Kyau

A kowacce shekara dubban mutane a fadin nahiyar Afrika na mutuwa ko su kamu da rashin lafiya sakamakon shan jabun magunguna. Amma Frank Verzefe, wani kwararre a fannin magunguna, ya kirkiro wata fasaha dake amfani da na’ura mai kwakwalwa don tantance ko magani jabu ne ko mai kyau.

Photo: Reuters

XS
SM
MD
LG