No media source currently available
Sannu a hankali Jamhuriyar Nijar na kara zama wata hanya da masu fataucin miyagun kwayoyi na kasa da kasa ke amfani da ita wajen safarar miyagun kwayoyinsu zuwa wasu kasashen Duniya.