Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari

Najeriya: Shugaba Buhari Ya Karbi Wasu Tsoffin Gwamnoni Biyu

Yanzu babu sauran tababa game da dan takarar gwamnan jihar Bauchi a jam'iyyar APC, jiya shugaba Buhari ya daga hannun gwamna mai ci, yayin kamfe da ya yi a jihar, inda ya karbi wasu jiga jigai daga ja'iyyun adawa cikin su harda tsoffin gwamnoni biyu.

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari Photo: Reuters

XS
SM
MD
LG