Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Najeriya Ta Lashe Wasan Cin Kofin Duniya Na FIFA Na 'Yan Kasa Da Shekaru 17

Najeriya Ce Ta Sami Nasarar Lashe Kofin Duniya Na Wasan Kwallon Kafa Na 'Yan Kasa Da Shekaru 17, Nuwamba 8, 2015.

Najeriya ce ta sake samun nasarar lashe kofin wasan kwallon kafa na 'yan kasa da shekaru 17, inda suka lallasa takwarar su Mali da kwallaye 2 da nema.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG