Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NAKASA BA KASAWA BA:Hira da Madame Boukari Kadidjatou Amadou Kashi Na Biyu- Mayu 19, 2022


Souley Mummuni Barma

A makon jiya shirin ya zo da bayanan kasuwar baje kolin da nakasassu mata masu sana’ar hannu suka bude a birnin Yamai na Jamhuriyar Nijer a ci gaba da karfafa matakan yaki da dabi’ar bara. Sai dai bayanai na nuni da cewa, jama’a ba su fahimci mahimmancin wannan yunkuri na kungiyoyin nakasassu ba a bisa la’akari da karancin masaya a tsawon kwanakin da kasuwar ta yi ta na ci.

Ga Karin bayani a ci gaban hira da jagorar nakasassu mata masu sana’ar hannu Madame Boukari kadidjatou Amadou:

Hira da Madame Boukari Kadidjatou Amadou Kashi Na Biyu -6:00"
please wait

No media source currently available

0:00 0:05:59 0:00

XS
SM
MD
LG