Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NAKASA BA KASAWA BA: Makomar ‘Ya'yan Nakasassu - Afrilu 28, 2022


Souley Mummuni Barma

Shirin nakasa na wannan mako ya maida hankali ne akan makomar ‘ya'yan nakasassu musamman batun ilimi da tarbiya, rashin kwakwarar madogara a wajen wadanan mutane ya sa galibin ‘ya'yansu ke gararamba a maimakon a same su a ajin makaranta.

Saurari cikakken shirrin cikin sauti:

NAKASA BA KASAWA BA NE: Makomar ‘Ya'yan Nakasassu - Afrilu 28, 2022
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:01 0:00
XS
SM
MD
LG