Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NAKASA BA KASAWA BA: Yadda Wani Matashi Mai Tawaya a Kafafu Ke Fafitikar Nemar Wa Kansa Abin Dogaro Kashi Na Uku: Agusta, 04, 2022


Souley Mummuni Barma

Har yanzu shirin nakasa na ci gaba da samun bakuncin Musa Yusuf Abdullahi daya daga cikin masu fafitikar neman hanyoyin kyautata rayuwar masu bukata ta musamman .

Wannan matashi dake da tawaya a kafa na daga cikin yaran da gwamnatin jihar Plateau ta tura kasar Malesiya domin karantar fannin kera hannuwa da kafafun roba a wani bangare na matakan tallafa wa mutanen da ke cikin halin bukata.

Saurari ci gaban hirarsu da wakiliyar Muryar Amurka Zeinab Babaji:

SHIRIN NAKASA BA KASAWA BA AUG 04.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:00 0:00

XS
SM
MD
LG