Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Nakasassu Sunyi Wa Kasa Addu’a


An Kaddamar Da Kungiyar Nakasassu Mabiya Jam’iyyar APC

Nakasassu sunyi adduoi ga kasar Niger dama shugabannin ta.Suka ce fatar su kasar ta zauna lafiya su kuma su samun abinyi su daina bara.

Daruruwa nakasassu maza da mata ne suka hallara masallacin juma’a na Mohammadu Gaddafi dake matsayin masallaci mafi girma a birnin Yamai inda limamin masasllaci Sheik Jabiru Umaru Ismaila ya jagoranci sallar nafila tare da adduo’I samar da zaman lafiya

Yace munzo munyi addu’a mun roki ALLAH ya bamu kwanciyar hankali tundakuna gani a cikin mu din nan da kuke gani, idan wani ALLAH bai yarda dashi ba wani ALLAH ya Yarda dashi, da wani yace amin ALLAH ya karba masa’’

ALLAH yasa aci gaba da wannan aiki tunda na arziki ne, ALLAH ya bamu Alheri, zama lafiya muke fata kasa ta samu ,kuma kowa ya samu abincin kansa

Sunana Rabi ALLAH ubangiji ya kawo muna kwanciyar hankali, ALLAH ubangiji kuma ya taimakawa gwamnatin mu, wadanda basu biya hanya ALLAH ya dawo dasu bisa hanya, ALLAH Ubangiji ya abinda zamu ci mu sha, mu bar wannan baran.

Dama dai nakasassun sukan shirya irin wannan adduoin a kowace shekara.

Ga Sule Mummuni Barma da Karin bayani 2’37

please wait

No media source currently available

0:00 0:02:37 0:00

Facebook Forum

Laftanar Janar Farouk Yahaya

Makasan Sheikh Goni Aisami Sun Bata Sunan Sojin Najeriya – Laftanar Janar Farouk Yahaya
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:11 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Shin da gaske NNPP ba ta yi wa Shekarau adalci ba?

Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG