Shirin na wannan mako ya maida hankali ne akan harkokin nakasassun Abuja inda wakiliyar muryar Amurka Medina Dauda ta tantauna da Ibrahim sagir daya daga cikin shugabanin kungiyar masu bukata ta musamman bugo da kari sarkin ‘yan kasuwa nakasassun birnin tarayyar Najeriya.
Saurari cikakken shirin cikin sauti:
Dubi ra’ayoyi
Ko ka yi rijista da mu? Shiga shafinka
Ba ka yi rijista da mu ba? Yi rijista
Load more comments