Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NIAMEY: Shugaban Jam'iyyar Modem Lumana Hama Amadu Madugun 'Yan Adawa Ya Dawo Nijar


NIAMEY: Shugaban Jam'iyyar Modem Lumana Hama Amadu Madugun 'Yan Adawa Ya Dawo Nijar
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:17 0:00

Shugaban jam'iyyar Lumana kuma madugun 'yan adawa a Nijar Hama Amadou ya samu dawowa gida bayan shekaru biyar yana gudun hijira a kasashen waje. Ana iya cewa, dawowar ta shi nasaba da rasuwar mahaifiyarsa a cikin wata Oktaba da ya gabata. Issoufou Issaka yayi karin bayani.

XS
SM
MD
LG