Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Mawaki Mai Kidan Jita Abdoulaye Madassane Alkika Na Tawagar Mawaka Mata Mai Suna "Les Filles de Illighadad" Sun Kai Ziyara A Amurka

Mawaki Mai Kidan Jita Abdoulaye Madassane Alkika Na Tawagar Mawaka Mata Mai Suna "Les Filles de Illighadad" Sun Kai Ziyara A Amurka
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:25 0:00

Abdoulaye Madassane Alkika na daya daga cikin masu kidar garaya dake tare da wasu matan abzinawa mawaka su uku da suka fara kawo ziyara a nan Amurka daga Jamhuriyar Nijar. Mata mawakan sun zagaye jihohin Amurka inda suka rera wakokin gargajiya domin nishadatar da masu kallo.

XS
SM
MD
LG