Accessibility links

LABARAN AFIRKA:WANI SABON HARIN KUNAN BAKIN WAKE A KAWYEN KALAGARI, Fabrairu 01, 2016


Wadansu 'yan matan kasa da 15 sun kai hari a garin Kalagari anda suka niyan kutsawa cikin masallacin garin amma 'yan kato da gora suka suka hana su, nan take suka tarwatsa jigidan da suke dauke dashi. Mutane 4, cikin wadanda suka rasu, dakarun tsaro 2.

XS
SM
MD
LG