Accessibility links

VOA60 AFIRKA: NIGERIA Ministan Man Fetur Din Najeriya, Emmanuel Ibe Kachikwu, Ya Ce Za Kara Yawan Man Da Ake Fitarwa , Fabrairu 15, 2016


Najeriya: Ministan man fetur din Najeriya, Emmanuel Ibe Kachikwu, ya ce za kara yawan man da ake fitarwa, yayin da shugaban kasa ya himmatu wajen samar da sauye sauye a fannin.

XS
SM
MD
LG