Accessibility links

VOA60 DUNIYA:TURKEY Firamininsta Turkiyya, Ahmet Davutoglu Ya Ce Ba Zai Amince Kurdawan Syria Su Karbe Garin Azaz, Fabrairu 15, 2016


Turkey: Firamininsta Turkiyya, Ahmet Davutoglu ya ce ba zai amince Kurdawan Syria su karbe garin Azaz da ke da nisan tafiyar kilomitoci kadan a iyakar kudancin kasar.

XS
SM
MD
LG