Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Sashen Afirka na VOA Zai Gabatar da Shiri Kai Tsaye ta Shafin Facebook Live


Sashen Afirka na VOA Zai Gabatar da Shiri Kai Tsaye ta Shafin Facebook Live

Sashen Afirka na VOA Zai gabatar da shiri kai tsaye ta shafin Facebook Live, inda za a tattauna da matasa 'yan kasuwa na Afirka akan hanyoyin zamani na gudanarda harkar kasuwanci domin samun ci gaba mai dorewa. Za mu amsa tambayoyinku da kuma ba ku dama ku bayyana ra'ayoyinku.

Sai ku aiko da tambayoyin da alamar #askYali ( for Mandela Washington Fellows), ga bakinmu da za a tattauna da su gobe ranar matasa ta duniya.

Wannan shiri zai zo muku da harshen turanci saboda haka, ku aiko da tambayoyi da ra'ayoyinku cikin harshen turanci.

Shin PI Za Ta Fashe Kuwa Ko Yaudara Ce Kawai?

Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG