Accessibility links

An Cimma Wata Yarjejeniya a Birnin Yamai na Janhuriyar Nijar Tsakanin Kungiyar 'Yan Tawayen Kasar Mali.


An cimma wata yarjejeniya a birnin Yamai na Janhuriyar Nijar tsakanin kungiyar 'yan tawayen kasar Mali CMA da kuma wasu kungiyoyi dake goyon bayan gwamnati Mali, Kaoucen Maiga daya daga cikin tsofofin 'yan tawayen Nijar, ya bayyanawa Muryar Amurka irin tasirin da yarjejeniyar zata yi.

XS
SM
MD
LG