Accessibility links

Ziyarar Sabon Sufeton 'Yan Sandan Najeriya, Idris K. Ibrahim, A Maiduguri


Sabon sufeto janar na 'yan sandan Najeriya, Idris K. Ibrahim, ya kai ziyara a Jihar Borno, inda ya ziyarci gwamna da Shehun Borno da kuma wani sansanin 'yan gudun hijira dake babban birnin.

XS
SM
MD
LG