Accessibility links

VOA60 DUNIYA: UKRAINE Ana Ci Gaba Da Zanga Zanga A Ofishin Jakadancin Rasha Dake Kiev, Maris 09, 2016


Ana Ci Gaba Da Zanga Zanga A Ofishin Jakadancin Rasha Dake Kiev domin ganin an saki matukiyar jirgin Ukrain Nadezhda Savchenko wacce ta kwashe fiye da shekara a tsare.

XS
SM
MD
LG