Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa
Ministan Kiwon Lafiyar Nijar, Dr. Iliassou Idi Mainasara

Jamhuriyar Nijar: Kungiyar Likitoci Sun Koka Akan Matsalolin Da Su Ke Addabar Su

Kwararrun likitoci a Jamhuriyar Nijar sun yi kira da Gwamnati da ta tashi tsaye domin magance irin matsalolin da su ke addabar su.

Ministan Kiwon Lafiyar Nijar, Dr. Iliassou Idi Mainasara Photo: Sule Mumuni Barma (VOA)

Kwararrun likitoci a Jamhuriyar Nijar sun yi kira da Gwamnati da ta tashi tsaye domin magance irin matsalolin da su ke addabar su.

XS
SM
MD
LG