Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Nijar Ta Sake Shiga Kungiyar Kasashe Masu Ma'adanai

Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta bayyana komawar kasar cikin kungiyar kasashe masu arzikin ma'adanai ta duniya wato ITIE. Hukumonin kasar sun jaddada cewa kasar za ta yi matukar amfana da komawa kungiyar.

Bukin Komawar Nijar Kungiyar Ma'adanai Ta Duniya (ITIE) Photo: Yusuf Abdoulaye (VOA)

XS
SM
MD
LG