Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Nijer: An Rantsar Da Sabbin 'Yan Majalisar Dokokin Kungiyar Ecowas

Yau litinin 9 ga watan Maris shugaba Issouhou Mahamadou na Nijer ya jagoranci bikin rantsar da sabbin ‘yan majalisar dokokin kasashen yammacin Afrika a birnin Yamai a karkashin inuwar kungiyar Ecowas ko kuma Cedeao domin soma aikin wakilcin al’umomin wannan yanki a tsawon shekaru 4 masu zuwa.

Photo: VOA

XS
SM
MD
LG