Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Nijer: Ana Shirin Sauraren Bahasi Game Da Badakalar Kudin Makamai

A jamhuriyar Nijer ofishin alkali mai kare muradan gwamnatin kasar ya bayyana shirin soma sauraren mutanen da ake zargi da karkata akalar wasu dubban miliyon CFA a ma’aikatar tsaro ta kasar.

NIGER: Nouhou Arzika Photo: Yusuf Abdullahi (VOA)

XS
SM
MD
LG