Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Nnamdi Kanu Ya Harzuka Magoya Bayansa Ta Yin Amfani Da Gidan Rediyon Biyafara Suna Tada Tarzoma -Malami


please wait

No media source currently available

0:00 0:03:43 0:00

Ministan Shari’a kuma antoni janar na tarayyar Najeriya, Abubakar Malami, ya bayyana cewa rahoton kwamitin da ofishinsa ya kafa ya yi nuni da cewa shugaban kungiyar IPOB, Nnamdi Kanu, ya yi ta harzuka magoya bayansa ta kafar rediyo Biyafara.

XS
SM
MD
LG