Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Batutuwan Da Suka Shawa Masu Sarrafa Shinkafa Kai A Najeriya, Kashi Na Uku, Mayu 25, 2021


Mohammed Baballe

A cikin shirin Noma tushen arziki na wannan makon, wakilinmu Hassan Maina Kaina ya tambayi Alhaji Abba Dantata ko irin taimakon da gwamnati ke bawa manoma ka iya tasiri wajen sauko da farashin shinkafa?

NOMA TUSHEN ARZIKI: Batutuwan Da Suka Shawa Masu Sarrafa Shinkafa Kai A Najeriya - 6'35
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:35 0:00


XS
SM
MD
LG