Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Bita - Karancin Ruwan Sama a Agadas Da Ambaliyar Ruwa a Adamawa - Disamba 27, 2022

Mohammed Baballe
Mohammed Baballe

Shirin noma tushen arziki na wannan makon, ya yi bita a kan karancin ruwan sama a jihar Agadas ta Jamhuriyar Nijar da kuma ambaliyar ruwa a jihar Adamawa da ke Najeriya da ta lalata gonaki a wannan shekarar da muke ban kwana da ita.

NOMA TUSHEN ARZIKI: Bita - Karancin Ruwan Sama a Agadas Da Ambaliyar Ruwa a Jihar Adamawa - Disamba 27, 2022.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:15 0:00

XS
SM
MD
LG