Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Dalilan Da Yasa Farashin Kayan Abinci Ya Tashi, Kashi na Biyu, Satumba 01, 2020.


Mohammed Baballe

Kamar yadda watakila wasu daga cikin masu sauraro suka ji a makon da ya gabata, mun fara kawo muku tattaunawa da manoma da masu sayen kayan abinci, kan yadda farashin kayan ya yi tashi gwauron zabi duk da ya ke wasu sabbin kayan na shirin fara shigowa kasuwa.

A cikin shirin namu na wannan makon, za mu ji tabakin masu saya da sayar da kayan abinci a jihar Sokoto, Muhammadu Nasiru gare ka.

please wait

No media source currently available

0:00 0:06:46 0:00


Facebook Forum

XS
SM
MD
LG