Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Dalilan Da Yasa Farashin Kayan Abinci Ya Tashi, Kashi na Daya, Agusta 25, 2020


Mohammed Baballe

Yayin da damuna ta yi nisa sosai, wasu manoma a jihar Sokoto sun ce bana ana samu ruwan sama yadda ya kamata da kuma yana yi mai kyau.

Sai dai farashin kayan abinci ya yi tashin gauran zabi sakamakon annobar cutar korona biros da rashin tsaro da ya hana wasu manoma zuwa gonakin su saboda tsoron kada a sace su.

A cikin shirin namu na wannan makon, wakilinmu Muhammadu Nasir ya tattauna mana da manoma da kuma masu sayan kayan abinci domin jin dalilan da yasa farashin ya tashi.

NOMA TUSHEN ARZIKI: Dalilan Da Yasa Farashin Kayan Abinci Ya Tashi, 6:'00
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:32 0:00


Facebook Forum

XS
SM
MD
LG